In bid to strategies and form a united front ahead of the 2027 general elections in Kaduna , the Speaker of Kaduna State House of Assembly, Rt. Hon.Yusuf Liman has visited former lawmaker, Senator Shehu Sani woo him to return to the ruling party, All Progressives Congress. According to information gathered, part of reasons forContinue reading “2027 Realignment: Kaduna Speaker Visits Shehu Sani”
Category Archives: Uncategorized
2027 Realignment: Kaduna Speaker Visits Shehu Sani
In bid to strategies and form a united front ahead of the 2027 general elections in Kaduna , the Speaker of Kaduna State House of Assembly, Rt. Hon.Yusuf Liman has visited former lawmaker, Senator Shehu Sani woo him to return to the ruling party, All Progressives Congress. According to information gathered, part of reasons forContinue reading “2027 Realignment: Kaduna Speaker Visits Shehu Sani”
An nada Garkuwa Ibrahim Babuga a matsayin Danmalikin samarin Najeriya.Sarkin Samarin Najeriya, Alhaji Sani Uba Daura ne ya amince da nadin bisa sahalewar Mai martaba Sarkin Bauchi, Dr. Rilwanu Suleiman Adamu, nadin ya guda ne a fadar masarautar Bauchi.An baiwa Garkuwa Ibrahim Babuga sarautar Danmalikin samarin Najeriya ne bisa la’akari da jajircewarsa wajen kare martabar matasa tare da aza su a kan turba ta gari ta yadda za su kasance abin alfahari a kasa wajen bayar da gudunmuwarsu ga cigaban taltalin arziki, siyasa da zamantakewa.Kazalika, Garkuwa Babuga ya chanchanci wannan sarauta ne saboda kokarin da yake yi na tabbatar da zaman lafiya da fuskantar juna ba tare da la’akari da banbancin addini, kabila, bangaranci ko banbancin siyasa ba.A lokacin da ake nada masa rawani, an bukaci Garkuwa Ibrahim Babuga da ya yi amfani da mukaminsa na Danmalikin samarin Najeriya wajen tabbatar da hadin Kai a tsakanin matasa Kasarnan da Kuma ba su shawarwarin da zasu taimaki rayuwarsu.Jim kadan da kammala nadin, Garkuwa Ibrahim Babuga ya bayyana Jin dadinsa bisa wannan sarauta da aka nada shi, ya ce a matsayinsa na Danmalikin samarin Najeriya zai ribanya kokarinsa wajen hada Kai da gwamnati da masarautu domin ganin ana sa matasa a cikin tsare-tsaren cigaba.Ya kuma yi kira ga gwamnatin da masautu da shugabannin addini da su kansu matasan da a bashi dukkanin goyon bayan daya dace domin cimma burinsa na ganin matasan Najeriya sun tsere ma tsara a tsakanin takwsrorinsu na kasashen duniya.
An nada Garkuwa Ibrahim Babuga a matsayin Danmalikin samarin Najeriya. Sarkin Samarin Najeriya, Alhaji Sani Uba Daura ne ya amince da nadin bisa sahalewar Mai martaba Sarkin Bauchi, Dr. Rilwanu Suleiman Adamu, nadin ya guda ne a fadar masarautar Bauchi. An baiwa Garkuwa Ibrahim Babuga sarautar Danmalikin samarin Najeriya ne bisa la’akari da jajircewarsa wajen kare martabar matasa tare da aza su a kan turba ta gari ta yadda za su kasance abin alfahari a kasa wajen bayar da gudunmuwarsu ga cigaban taltalin arziki, siyasa da zamantakewa. Kazalika, Garkuwa Babuga ya chanchanci wannan sarauta ne saboda kokarin da yake yi na tabbatar da zaman lafiya da fuskantar juna ba tare da la’akari da banbancin addini, kabila, bangaranci ko banbancin siyasa ba. A lokacin da ake nada masa rawani, an bukaci Garkuwa Ibrahim Babuga da ya yi amfani da mukaminsa na Danmalikin samarin Najeriya wajen tabbatar da hadin Kai a tsakanin matasa Kasarnan da Kuma ba su shawarwarin da zasu taimaki rayuwarsu. Jim kadan da kammala nadin, Garkuwa Ibrahim Babuga ya bayyana Jin dadinsa bisa wannan sarauta da aka nada shi, ya ce a matsayinsa na Danmalikin samarin Najeriya zai ribanya kokarinsa wajen hada Kai da gwamnati da masarautu domin ganin ana sa matasa a cikin tsare-tsaren cigaba. Ya kuma yi kira ga gwamnatin da masautu da shugabannin addini da su kansu matasan da a bashi dukkanin goyon bayan daya dace domin cimma burinsa na ganin matasan Najeriya sun tsere ma tsara a tsakanin takwsrorinsu na kasashen duniya.
Garkuwa Ibrahim Babuga Ya zama Danmalikin Samarin Najeria
Sarkin Samarin Najeriya, Alhaji Sani Uba Daura ne ya amince da nadin bisa sahalewar Mai martaba Sarkin Bauchi, Dr. Rilwanu Suleiman Adamu, nadin ya guda ne a fadar masarautar Bauchi.An baiwa Garkuwa Ibrahim Babuga sarautar Danmalikin samarin Najeriya ne bisa la’akari da jajircewarsa wajen kare martabar matasa tare da aza su a kan turba taContinue reading “Garkuwa Ibrahim Babuga Ya zama Danmalikin Samarin Najeria”
AYCF Endorses FG Strategic Military Deployment To Sokoto
Mohammed Suleiman .. The Arewa Youths Consultative Forum (AYCF) has officially pledged its unwavering support for the strategic military deployment proposed by the Defence Minister of State, Bello Mohammed Matawalle, aimed at relocating military assets to Sokoto. This initiative is viewed as a significant step in Nigeria’s ongoing efforts to combat the escalating security challengesContinue reading “AYCF Endorses FG Strategic Military Deployment To Sokoto”
Open Letter to President Bola Ahmed Tinubu, President, Federal Republic of Nigeria
Dear President Bola Ahmed Tinubu, I trust this letter reaches you well. As a concerned citizen who is deeply invested in the progress of our nation, I feel compelled to share some observations that I believe are crucial for the continued success of your administration. One of the most troubling aspects of your government hasContinue reading “Open Letter to President Bola Ahmed Tinubu, President, Federal Republic of Nigeria”
Northern Youth Group Rally Support For Tinubu, Kyari
Musa Bello The Arewa Youth Assembly for Good Leadership (AYAGL) in conjunction with several Civil Society Organizations, (CSOs) support groups Wednesday carried out a peaceful solidarity rally in Abuja to declare their total and unalloyed support to President Bola Ahmed Tinubu and the Group Chief Executive Officer (GCEO) of the Nigerian National Petroleum Company LimitedContinue reading “Northern Youth Group Rally Support For Tinubu, Kyari”
Matawalle’s Witch-Hunt: PDP Condemns Minister’s Persecution of Party Elders
By Olanma Ikechukwu The Peoples Democratic Party (PDP) Professionals Support Movement Group has called on President Bola Ahmed Tinubu to urgently call his Minister of State Defense, Mohammed Bello Matawalle, to order for using his ministerial power to intimidate, destroy, and weaken some of its party elders over frivolous accusations. Addressing a group of journalistsContinue reading “Matawalle’s Witch-Hunt: PDP Condemns Minister’s Persecution of Party Elders”
Tijjani Ramalan in Panic as Bashir Hadejiya’s Investigation Intensifies
By Tunji Salami Adeou The rising tide of political unrest and criminal activities in Nigeria has reached a pivotal juncture with the ongoing investigation of Bashir Hadejiya, a figure now embroiled in a web of allegations that ranges from treason to transnational crimes. The Federal Capital Territory’s Police Command recently issued a search warrant, datingContinue reading “Tijjani Ramalan in Panic as Bashir Hadejiya’s Investigation Intensifies”